Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06
YouTube Viewers YouTube Viewers
123K subscribers
66,808 views
0

 Published On Premiered Nov 23, 2023

Tambayoyi

1. Shin Wani Malami ne ya yiwa Malam Tasirin Da Yasa Ya Canja Salon Da'awarsa.?

2. Shin Malam Yana Da Shaidar Kammala Karatu (Certificate) na Jami'a.

3. Alakar Malam da Wannan Manyan Malamai
Dr. Ahmad Bamba ( BUK )
Mal. Aminuddin
Sheikh Abdulwahab Abdallah
Prof Kabiru MK Yunus ( BUK )
Alaramma Umar Adakawa ( Malam Tsoho )

4. Alakar Malam Da Muslim Brothers

5. Shin Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a


A wannan shirin zaku kasance tare babban bako Malam Aminu Ibrahim Daurawa, babban malamin addini, kuma shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Najeriya.
Mun tattauna batutuwa masu mahimmmaci da suka shafi rayuwarsa, karatunsa, tsarin aikin da'awarsa da koyarwarsa, aikinsa na hukumar Hisbah, da kuma wasu batutuwa da suka shafi al'umma na yau da kullum. Ku kasance da wannan shafi namu domin samun cikakken shirin.
@rumfarafrica

show more

Share/Embed